HomeBarkwanci A Taimaka byAbu-Ubaida Sani -April 01, 2025 0 Jiya da daddare na ci naman kazar Saudiyya yau na tashi ina ta Larabci, an ce sai na ci kazar Nigeria harshena zai dawo daidai, dan Allah a taimaka min da kazan don na dawo yarena na gaskiya🤩🤩🤩🤩🤩😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁 Tags Barkwanci Facebook Twitter