HomeBarkwanci Kawaye 'Yan Wahala byAbu-Ubaida Sani -April 01, 2025 0 Ƙawayen amarya gidan wahala🤣🤣Ku yi dinner, ku yi anko, ku yi duk wani hidima sai an tashi yiwa amarya nasiha a ce kar ki biye wa ƙawaye🤣Ki rabu da ƙawaye🤣 Tags Barkwanci Facebook Twitter