Mai horas da ƙungiyar Ingila Thomas Tuchel ya bayyana haka ne bayan da ƙungiyar ta Ingila ta lallasa ƙasar Latvia da ci biyar da nema (5:0).
''Ƙungiyar Manchester United babbar ƙungiya ce a duniyar ƙwallon ƙafa. Bai kamata Rashford ya ɓata lokacinsa a ƙungiyar Barcelona.''
Rashford ya koma ƙungiyar Barcelona ne aro daga Manchester United a farkon kakar wasan bana na 2026.