Watannin Mayu da Yuni, Watanni Ne Na Wasannin Zagaye Karshe da Bude Gasar Cin Kogin Duniya

Watann Mayu da Yunin 2025, watanni ne na wasannin final da kuma take wasan gasar cin kofin duniya.

Idan ba ku manta ba, a watan Mayu ne aka buga wasan ƙarshe na cin kofin Europe League haka nan a cikinsa ne za a buga wasan zagayen ƙarshe na cin kofin Conference League da za a gafarta tsakanin Crystal Palace da ƙungiyar Rayo Vallecano a ranar 27/05/2025 sai kuma Champion League wanda za a fafata tsakanin PSG da Arseanal a ranar 30/05/2025. A ranar 31/05/2026 kuma a buga wasan zagayen ƙarshe na cin kofin IPL.

Har wa yau, a watan Yuni 03/06/2026 za a buga wasan zagayen ƙarshe na gasar cin kofin Stanley sai kuma 4 ga watan na Yuni a buga wasan Zagayen ƙarshe na NBA, sai kuma 6 ga ta watan Yuni, a buga wasan zagayen ƙarshe na cin kofin French Open Cup.

A ranar 12/06/2026 za a take wasan cin kofin duniya da zai gudana a ƙasar Amurika wato, (USA).

Post a Comment

Previous Post Next Post