Tarihin Gwagwarmayar Omoyele Sowore Daga 1998 Zuwa 2026

A final year ɗinsa ta kammala karatu a jami'ar University Of Lagos, Sowore na cikin ɗakin jarabawa amma jami'an tsaro su na waje suna jiran sa a ƙofar EXAM Hall. ‎Daga shekarar 1998 zuwa yau Monday 22/06/2026, jami’an tsaron Nigeria sun kama SOWORE har sau ‎🔥523.

Omoyele Sowore

🔥‎An karɓi Belin sa sau 385

🔥‎An kai shi prison sau 44

🔥‎Ya fito zanga-zanga sau 45

🔥‎Anyi shari’a dashi a kotu har sau 86,

🔥‎Yayi shari’a da gwamnoni, sanatoci, yan majalissu, jami’an tsaro, har da shugaban ƙasa.

‎🔥Sannan ya gudu da ƙafar sa a yayin neman 'yanci duk saboda neman haƙƙin talaka.

‎💢Sowore bai taɓa zuwa kotu don kare iyalan sa ko yan uwansa ba a tarihin sa sai don gwagwarmayar talakan ƙasa.🫵

‎💢Tun abin yana damun sa, a yanzu an kai gaɓar da Sowore har yana farin ciki ma idan ankama shi saboda abun ya zame masa jiki.

‎Oga ban ce lallai sai ka fito anyi ɗauki ba daɗi dakai ba, amma dai tabbas it's far better to die on your FEET 🐾 as brave than to die on your BED like a sheep 🐏. Malam No food for lazy ediots people ka ji 😒 👌.

‎Salisu Yakubu RN RNT

Post a Comment

Previous Post Next Post