An Sanya Hoton Dan Kwallon a Jikin Kuɗin Kasar Scotland

Ƙasar Scotland ta sanya hoton tsohon ɗan ƙwallon Manchester United, wanda yake taka leda a ƙungiyar Napoli da ke Italiya a jikin kuɗin ƙasar domin girmamawa.

Ɗan Wasan ya zura ƙwallon ne ga ƙasar Denmark, a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya, wadda ƙwallon ta ba ƙasar ta Scotland damar shiga wasan cin kofin duniya da za a fara bugawa a cikin wannan shekarar ta 2026.

A wasan sun tashi 4:2, sai dai ƙwallon ita ce mafi kyau daga cikin ƙwallayen da aka ci a makon. Sannan ita ce solar share hawayen shekaru 28 ba tare da ƙungiyar ƙasar ga samu gurbi a gasar cin kofin duniya ba, sai wannan karon.


Post a Comment

Previous Post Next Post