Arsenal ta kafa wani sabon tarihi:
Babu wani Team a Ingila da ya taɓa lashe gasar Premier League ba tare da ya karɓi jan kati ba (Red Card), Har wa yau kuma, a duka wasanni 38 da suka fafata, ba a saka masu ko da ƙwallo guda daga bugun daga kai sai mai tsaron raga ba (Penalty).
Wannan na ɗaya daga cikin ci gaban da mai horas da ƙungiyar Arteta ya kawo a ƙungiyar.
A ganinku da wannan tarihin da kuma tarihin 2004 wanda suka buge wasanni 38 ba tare da an ci su ba, wanne ne ya fi ƙayatarwa, kuma wanne ne zai sauƙin karyawa?