Farashin Kayan Gona A Arewacin Nijeriya

 FARASHIN KAYAN GONA KE NAN DAGA KASUWAR HATSI TA MAKARFI LOCAL GOVERNMENT KADUNA STATE.

Kayan Gona

12/8/2026.

HATSI

• Masara — ₦30,000 – ₦35,000

• Dawa — ₦31,000 – ₦34,000

• Dawa Fara — ₦35,000 – ₦36,000

• Masara Ja — ₦35,000 – ₦38,000

• Dauro — ₦48,000 – ₦51,000

• Gero — ₦45,000 – ₦47,000


 WAKE

• Wake Fari Manya — ₦100,000 – ₦105,000

• Wake Fari Ƙanana — ₦90,000 – ₦100,000

• Jan Wake Manyan Kwayoyi — ₦95,000 – ₦100,000

• Jan Wake Ƙananan Kwayoyi — ₦90,000 – ₦99,000

• Suga Mazar Kwaila — ₦35,000 – ₦45,000


WAKEN SUYA

• Waken Suya Idon Fara — ₦70,000 – ₦73,000

• Waken Suya Zafa Sabo — ₦72,000 – ₦75,000

• Waken Suya Silba — ₦75,000 – ₦80,000


 SHINKAFA DA ALKAMA

• Shinkafa 2BC — ₦38,000 – ₦42,000

• Shinkafa Ƴar Yarima — ₦38,000 – ₦43,000

• Alkama — ₦60,000 – ₦70,000

• Shinkafa Tsaba ta Tuwo — ₦98,000 – ₦120,000

• Shinkafa ta Dafawa — ₦95,000 – ₦125,000


KALWA

• Kalwa Babban Buhu — ₦100,000 – ₦110,000

• Kalwa Ƙaramin Buhu — ₦80,000 – ₦85,000


 BARKONO

• Barkono Kimba — ₦30,000 – ₦40,000

• Ɗaurin Lagos — ₦45,000 – ₦50,000

• Barkono Ɗan Zagade — ₦20,000 – ₦30,000

• Barkono Kimba Tsoho — ₦15,000 – ₦20,000

 Farashin barkono ya danganta da kyan kaya da cikon buhu.


 TATTASAI DA SHAMBO

• Tattasai Jimbo — ₦90,000 – ₦105,000

• Tattasai Mai L — ₦90,000

• Tattasai Ɗan Gabas — ₦135,000

• Shambo Jimbo — ₦55,000 – ₦70,000

• Shambo Mai L — ₦120,000


 ROGO

• Rogo Babban Buhu — ₦20,000 – ₦25,000


BUSASSHEN TUMATIR

• Ƴar Zariya Jimbo — ₦80,000 – ₦85,000

• Ƴar Zariya Mai L — ₦110,000

• Ƴar Gamawa Jimbo — ₦85,000 – ₦90,000

• Ƴar Gamawa Mai L — ₦105,000

• Ƴar Gashuwa Jimbo — ₦80,000 – ₦85,000

• Ƴar Gashuwa Mai L — ₦105,000


 GYADA

• Gyada Sabuwa ta Kuli-Kuli — ₦150,000 – ₦155,000

• Gyada ta Soyu — ₦155,000 – ₦160,000


 ALBASA

• Albasa Mai Kwara Tsohuwa — ₦85,000 – ₦95,000

• Albasa Yaska Tsohuwa — ₦70,000 – ₦85,000

• Albasa Sabuwa — ₦50,000 – ₦65,000


SAURAN KAYAN AMFANIN GONA

• Zobo Fulawa — ₦30,000

• Zobo Gari — ₦55,000 – ₦60,000

• Dankali — ₦20,000 – ₦25,000

• Gurjiya — ₦78,000 – ₦80,000

• Tsamiya Babban Buhu — ₦30,000 – ₦35,000

• Tsamiya Ƙananan Buhuna — ₦10,000 – ₦20,000

Allah ka ba mu damuna mai albarka 

Allah ka hore wa kowa abun saya 

Allah ka kara daukaka harkar noma a arewacin Baki daya amen

Post a Comment

Previous Post Next Post