A wasan EFL cup da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea ta buga da Lincoln City, ɗan wasan Lincoln, Street shi ne ya fara nauyaya ragar ta Chelsea da ci ɗaya mai ban haushi tun daga mintuna 42. Mintuna 6 bayan haka Tyrique George ya dawo da Chelsea cikin wasan ta hanyar jefa ƙwallon cikin zare.
Ba a jima ba kuma a mintuna 50 ɗan ƙwallon tsakiyar Chelsea,
matashi ɗan ƙasar
Argentina Focundo Buonanotte ya zura ƙwallon da ta ba su damar wucewa zagaye na gaba.
Click HERE to read in English.
