Duk Mai Neman Ilimi Dole Ne Ya Koyi Sauri A Abubuwa 3
byMubarak Idris Jikamshi-
0
Shehin malamin Hadisin nan Farfesa Sani Umar Rijiyar Lemu. An jiyo shi a wani guntun faifan bidiyo yayin karatu
yana ambata cewa: "Dukkan mai neman ilimi, dole ne ya koyi sauri a wurin cin abincinsa da wurin tafiyarsa da kuma wurin yin rubutu, domin ya taƙaita lokacinsa."