Bishop Wilfred Anagbe Shi Ne Wanda Ake Zargi Da Shaida Wa Amurka Cewa Ana Kashe Kiristoci A Nijeriya

Kamar yadda ake ta yaɗawa a shafukan sada zumunta, wannan shi ne wanda ya kai labarin ƙarya cewa ana kashe kiristoci a Nigeria. Sunansa "Bishop Wilfred Anagbe" daga jahar Benue/Makurdi.

Bishop Wilfred Anagbe

A lokacin tattaunawrsa da wani shahararren ɗan siyasar ƙasar Amerika, kuma malamin coci "Tony Perkins" 

Shi kuwa "Tony Perkins" shi ne ya kai wannan labarin zuwa ga majalissar dokokin ƙasar Amerika. Daga nan majalissar Amerika ta yi kira zuwa ga shugaban ƙasa "Donald Trump" domin ɗaukar matakin gaggawa.

Post a Comment

Previous Post Next Post