Kungiyar Sure Eagle Ta Nijeriya Ta Lashe Kofin Unity Cup

Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Nijeriya ta Super Eagle ta lallasa takwarata ta JAMAICA da ci 3 da nema 0 a gasar cin kofin Unity CUP.

A wasan da suka fafata ranar Asabar, Yusuf Alhassan shi ne ya zura ƙwallaye 2 a raga sai kuma Philip da ya ci ƙwallon ƙarshe a mintina 90 da fara wasan, wanda hakan ya ba wa 'yan wasan Nijeriya damar lashe kofin da gwaggwaɓar nasara.

Post a Comment

Previous Post Next Post