Artan Ne Zai Yi Alƙalancin Wasan Super Cup

Hukumar ƙwallon ƙafar Turai (EUFA) ta sanar da Omar Abdulkadir Artan a matsayin wanda zai yi alƙalancin wasan Uefa Super Cup, wasan da za a fafata tsakanin PSG ƙungiyar da ta lashe gasar kofin zakarun Turai (Champion League) da kuma Aston Villa ƙungiyar da ta lashe kofin Kajin Turai (Europa League).

Wannan sanarwar ta fito ne jim kaɗan bayan da Ƙasar Amurika ta hana alƙalin wasan Artan wanda FIFA ta kira domin yin alƙalanci a gasar cin kofin duniya (World Bank) shiga ƙasarta.

Bayan dawowarsa gida, hukumar ƙasar da al'ummarsa sun yi masa kyakkyawar tarba.

Har yanzu dai ba a samu sanarwar dalilin da ya sa Amurika ta hana Artan shiga ƙasar ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post