HomeBarkwanci Mata Kenan byAmsoshi Kitchen -June 20, 2026 0 Ta ce ta wuce ajinsa ita, ba sa'arsa ba ce ba za ta aure shi ba. Wata rana yana zaune da matarsa a gida sai ga ta sun shigo gidansa yin polio Tags Barkwanci Facebook Twitter