Sakataren Tsaron Burtaniya ya yi Murabus

 Sakataren tsaron Birtaniya, John Healey, ya yi murabus, bayan ya zargi Firaministan ƙasar da gazawa wajen cika alƙawuran inganta kuɗaɗen da ake kashewa a aikin soji.

A Sakataren tsaron Birtaniya, John Healey, ya yi murabus, bayan ya zargi Firaministan ƙasar da gazawa wajen cika alƙawuran inganta kuɗaɗen da ake kashewa a aikin soji.

A wasiƙarsa ta Murabus, Mista Healey, ya ce Keir Starmer da ma'aikatar kuɗi ba su fitar da kuɗaɗen da ake buƙata wajen bada tsaron kasa.

Ya nuna damuwa kan ƙaruwar barazanar tsaro daga Rasha.

Wakilin BBC ya ce ya ga wasiƙun murabus da dama a rayuwrsa amma bai taɓa ganin mafi ban mamaki irin wannan ba.

Shirin inganta tsaron ƙasa na Birtaniya na tafiyar hawainiya, inda ma'aikatar tsaro da ta kuɗi suka gagara cimma matsaya kan yada za'a samu kuɗaɗen bunƙasa tsaron ƙasa da aikin soji. ta Murabus, Mista Healey, ya ce Keir Starmer da ma'aikatar kuɗi ba su fitar da kuɗaɗen da ake buƙata wajen bada tsaron kasa.

Ya nuna damuwa kan ƙaruwar barazanar tsaro daga Rasha.

Wakilin BBC ya ce ya ga wasiƙun murabus da dama a rayuwrsa amma bai taɓa ganin mafi ban mamaki irin wannan ba.

Shirin inganta tsaron ƙasa na Birtaniya na tafiyar hawainiya, inda ma'aikatar tsaro da ta kuɗi suka gagara cimma matsaya kan yada za'a samu kuɗaɗen bunƙasa tsaron ƙasa da aikin soji.

Post a Comment

Previous Post Next Post