Abin A Yaba

Ɗan kwallon gaba na Faransa wanda yake taka leda a ƙungiyar ƙwallon Real Madrid da ke Sifaniya, ya bayar da kyautar rigarsa lamba 9 ga wani magoyin bayansa a Kazakistan.

Post a Comment

Previous Post Next Post