Tarihin Shagon Mafara Na Ɗan'anace, Ɗan dambe mafi hatsari a Arewacin Najeriya.
Shi ne Ɗan Dambe ma fi hatsari kuma ma fi shahara a tarihin ƙasar Hausa, Kuma Shago haifaffen Jihar Zamfara ne.
Shago dai, ya fi shahara da makaɗinsa wato Alhaji. Muhammadu Ɗan'anace.
Kamar yadda makaɗin nasa yake fada cewar, Shago ya kashe sama da yan dambe Ɗari Hudu a rayuwarsa ta dambe.
Wane baitin waƙar Ɗan'anace da ya yi wa Shago za ka/ki iya tunawa?
