Asibitocin Katsina Za Su Yi Gogayya Da Na Turai

Kwamishinan lafiya na jihar Katsina Honourable Alhaji Musa Adamu Funtua, ya bayyana cewa, babban burin gwamnatin Malam Umaru Dikko Raɗɗa Ph.D a kan fannin lafiya, shi ne mayar da asibitocin jihar su yi gogayya, kafaɗa da kafaɗa da duka sauran asibitocin da ke faɗin duniya ta fuskar komai da komai.
An saurari wannan rahoto ne a yayin da kwamishinan yake zantawa da gidan jaridar Katsina Post.
Mu kam sai mu ce, Allah ya idasa nufi.

Post a Comment

Previous Post Next Post