Kukan Tausayi Ko Farin Ciki?

Diego Someone ya fashe da kuka, bayan ya komawa ƙungiyar Real Madrid ruwan ƙwallaye biyar. Shi ne mutum na farko da ya fara cin Real Madrid a kakar wasan bana, amma sai muka hange shi yana kuka.

Ko kukan me yake yi? A faɗa mana a comment section 

Post a Comment

Previous Post Next Post