China ta Fara Samun Tagomashi a Zuba Jari Bangaren Kwal

Wani sabon rahoto ya ce zuba jarin da China ta yi a bangaren kwal a shekarar da ta gabata ya samu tagomashi sosai duk da bukatar kasar na son komawa amfani da makamashin da baya gurbata muhalli.

A kididdigar da aka yi ta nuna cewa a 2025, kasar ta samu riba sosai a bangaren kwal. Wakilin BBC ya ce adadin kwal din da China ta yi amfani da shi domin samar da hasken lantarki a bara ya gaza a cikin shekaru, to amma duk da haka ta kara zuba jari a bangaren kwal din.

Bukatar komawa shuka bishiyo a China ta taso ne bayan raguwar da kasar ke samu a bangaren samar da hasken lantarki.

Post a Comment

Previous Post Next Post