Tinubu Bai Kai Shekaru 90 Ba, Kamar Yadda Atiku Ya Furta - Reno Omokri

Wannan hoton Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne da aka ɗauka a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba, 1999, watanni shida bayan an rantsar da shi a matsayin Gwamna. "Tinubu Bai Kai Shekaru 90 Ba, Kamar Yadda Atiku Ya Furta" - Reno Omokri.

Bola Ahmed

 An dauki wannan hoto ne, a lokacin da aka gabatar da laccar a kan rayuwar marigayi Sheikh Alhaji Arazim Idowu Alaaya, Mai Wa'azin Ƙasa kuma Babban Limamin Ƙungiyar Ansar-Ud-Deen ta Najeriya. Akwai kuma bidiyon taron. Ina son raba bayanai game da wannan hoton ga duk wanda yake son ganinsa. Haka kuma za ku iya yin bincike a kan tushe hoton ta hanyar amfani da AI kamar Grok. Idan Shugaba Tinubu yana da shekaru 90 da haihuwa, kamar yadda aka yi zargi kwanan nan, to ya kamata ya kasance yana da shekaru 63 lokacin da aka ɗauki wannan hoton a 1999. Ku ji tsoron Allah, ku amsa wannan tambayar: Shin wannan ya yi kama da wani mutum mai shekaru 63? 

In ji Bemigho Reno Omokri Jakadan Jamhuriyar Tarayyar Najeriya a Mexico, Honduras, Guatemala da Nicaragua.

Post a Comment

Previous Post Next Post