Taken Makada Alhaji Musa Dankwairo Maradun Ga Ciroman Katsina Janar Hassan Usman

 ... Waziri ɗan Sir Kashim,

     Allahu ya taimake ka.

 ☝️Inji Makaɗa Alh. Musa Ɗanƙwairo Maradun a takensa na Mai girma Ciroman Katsina Janaral Hassan Usman Katsina mai amshi "Mai ban tsoro sadauki, Hassan ɗan Shehu Malan".

Janar Hassan Usman Katsina

Wannan ☝️shi ne mashahurin attajirin ɗan siyasar nan da Makaɗa Alh. Musa Ɗanƙwairo Maradun ke nufi a waɗannan jumlolin na sama, wato Alhaji Waziri Ibrahim daga Jihar Borno wanda ya yi takarar Shugabancin Nijeriya a ƙarƙashin inuwar Jam'iyyar GNPP a Jamhuriya ta biyu. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Post a Comment

Previous Post Next Post