Netanyahu Ya Yi Maraba Kudurin MDD Na Amincewa Da Tsarin Trump kan Zaman Lafiya A Gaza

Firaministan Isra'ila Benjamin Natanyahu ya yi maraba da amincewa da ƙudurin Majalisar Dinkin Duniya, da ke goyon bayan shirin shugaba Trump na na samar da zaman lafiya a Gaza da kuma share fagen fara aiwatar da mataki na biyu.

 Isra'ila da kasashen Larabawa da Amurka, na kan tattaunawar da ake ganin za ta jagoranci kudurin Kwamitin Tsaro na Majalisar dunkin Duniya akan wanzar da zaman lafiya a Gaza, mataki na biyu.

Ita ma ma'aikatar harkokin wajen Falasdinawa ta yi maraba da shirin sai dai kungiyar Famas ta sa kafa ta yi fatali da shi, inda ta ce ba za ta taba ajiye makamanta ba har sai an samar da 'yantacciyar kasar Falasdinawa.

Post a Comment

Previous Post Next Post