KAKAKIN TARON RANAR MARUBUTA HAUSA NA DUNIYA

Kabir Sa’idu Bahaushe ba murya ba ce kaɗai da ake ji a cikin lasifika ba, ya shafe sama da shekaru 10 yana jan ragamar taruka cikin tsari, kwarewa da kuma gogewa gabatar da manyan taruka da salo iri daban-daban. Ya yi fice a fagen rike jama’a ba tare da gundura ba da tsari tare da yin abubuwan da za a rika tunawa bayan taro.

MC Kabir Sa'idu Bahaushe

Yana yin tasiri mai karfi saboda  abubuwa da kuma kwarin gwiwa da sanin al’adu a yayin gabatar da kowane taro.

MC Bahaushe kan abin da ya fi iyawa ana samun abin da ake so wanda hakan ya yi daidai da manufofin taron ranar Marubutun Hausa ta Duniya 2025.

Post a Comment

Previous Post Next Post